KANNYWOOD

Bidiyoyin Aisha Tsamiya a TikTok bayan tayi Aure.

Ita dai jaruma Aisha Aliyu Tsamiya tayi aure tun watanni biyar da suka gabata, amma duk da haka taci gaba da daura bidiyoyin ta TikTok, da dukkan alamu mijin ta ya kyale ta tayi TikTok.

Kalli bidiyoyin nan a kasa 👇👇👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!