KANNYWOOD

Kalli yadda mansurah isa ta cire kunya take tikar rawa a TikTok

Kalli yadda tsohuwar matar jarumin kannywood wato sani danja take taka rawa a TikTok.

Mansurah isa itama dai tsohuwar jaruma ce a kannywood da aka dama da ita a gomannin shekaru da suka gabata.

Danna wannan hoton da ke kasa domin kallon bidiyon nata.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!