KANNYWOOD

Bidiyo | Nayi aure da ibro har mun haifi yaro guda, inji Sabira gidan Badamasi.

A wani hirar da aka yi da sabira gidan Badamasi ta bayyana wani abu da mutane basu san da shi ba, shi ne wato auren ta da marigayi rabilu musa dan ibro har sun haifi yaro guda.

Hausawa na cewa bayani daga bakin mai ita yafi dadi ku dannan wannan hoto da ke kasa domin kallon bidiyon 👇👇

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!