LABARAI

Shawarar Obasanjo

Fahimtar tsohon shugaban kasar Najeria Obasanjo.

Tsohon shugaban kasar Najeria Obasanjo ya bukaci Yan Najeria da suyi zabin da ya dace a shekarar 2023, inda yayi gargadin cewa ‘ rashin gyara zai cutar da al’ummar kasar.

Yace ‘ Idan Najeria tayi zabi mai kyau a shekarar 2023, to tabbas za asamu ci gaba a kassar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!