LABARAI

Kalli bidiyon Maryam Wazeery ( Layla ) ta farko bayan tayi Aure

Maryam wazeery jaruma ce da ta tayi suna a film my dogon zango da tashar Arewa24 ke gabatar mai suna LABARINA inda ke kiranta da “Layla” a cikin shirin.

Tayi aure ne a shekarar 2021 daga wannan lokacin sai aka ji ta yi shiru, bayan wasu lokuta sai ta saki wasu bidiyoyi yanar gizo.

Dannan wannan hoto dake kasa domin kallon bidiyon nata 👇👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!