SHARHI

Kalli jaruman kannywood mata 10 da suka fi kyau, a zaben da aka yi, da kuma ta 1

Anyi wannan zaben ne ta hanyar shafukan sada zumunta inda aka tantance jaruman kannywood 10 mafiya kyau cikin dubunnan jaruman sannan da wacce tayi nasara ta zamanto ta daya a cikin su wayanda suka fi kyau a kannywood.

 

10. Maryam Booth

Yar Asalin Jahar Kano An haife ta 28 ga wata goma a shekarar 1993.

 

9. Rahama Sadau

Raruma ce, yar fim, kuma mawakiya. Yar garin Kaduna. Ita tayi nasarar zamantowa ta 9.

 

8. Momee Gombe.

An haifi Momee Gombe a ranar 28 ga Yuni a shekara ta 1997 a jihar arewa maso gabashin Najeriya da ake kira Jihar Gombe.

 

7. Hassana Muhammad

An haifeta a 23 ga watan biyar 1997 kuma itace tayo nasarar zamantowa ta 7.

 

6. Hadiza Gabon.

Yar Kasar Gabon ce ta Girma A Kaduna.

 

5. Hafsat Idris

Yar asalin jihar Kano ce, ta girma a Shagamu, jihar Ogun.

 

4. Nafisa Abdullahi

‘yar wasan kwaikwayo ce’ yar Najeriya daga Jos, a jihar Filato.

 

3. Fatima Washa

 Yar Asalin Garin Bauchi ce an haifeta shekarar 1993.

 

2. Aisha Aliyu Tsamiya

An haifi Aisha Aliyu Tsamiya a karamar hukumar Nasarawa a jihar Kano. Kamar yadda aka haifi jarumar a shekarar 1992.

1. Ummi Rahab

Itace macce mafi kyau a Kannywood An haifi Ummi a 2004 a Jihar Kaduna, Najeriya.

Miza Kuce Kan Wannan Bincike ???

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!