LABARAI

Ko fir’auna ne yazo duniya sai mun fada shi yayi zalunci, balle Buhari karamin fir’auna inji Bello Yabo.

Bello yaɓo yana daya daga cikin malamai da suke kan gaba wajen sukar gwamnatin Muhammadu buhari.

Sau tari ya kan fitowa yayi nasihohi da zage-zage da habaici akan shugaban kasa ba tare da jin tsoron ba.

A wannan bidiyon da yayi a na karshe yayi maganganu masu yawa da yake nuna Shugaban kasa babban azzalumi ne.

Dannan wannan hoto da ke kasa domin kallon bidiyon 👇👇

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!