KANNYWOOD

Bidiyo | Tallar shirin Labarina zango na 5 da kuma ranar da za’a fara haskawa

Kalli tallar πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Labarina shiri ne mai dogon zango da tashar Arewa24 suke haskawa duk sati, kuma wannan shirin ya samu karbuwa sosai.

Bayan an tafi hotu na dan lokacin anzu an sako tallar ci gaban shirin da kuma ranar da za’a a haskata a tashar Arewa24.

Kalli bidiyo anan πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!