KANNYWOOD

Idan nayi film ₦3,000 ko ₦5000 ake ban, ba’a taba bani ₦30,000 ba, inji Ladin cima haruna.

A wata tattaunawa da aka yi da jarumar ta bayyana takaicin ta na yadda ake biyan ta karamcin Albashi a matsanatar kannywood duk da shekarun ta kuma ta kusan riga kowa shiga kannywood.

Hakan yasa maganar nata ya jawo cecekuce da yawa a duniyar kannywood inda wasu daga cikin jaruman kannywood da darktocin kannywood suka fito sosiyal media suka fara karyata ta.

Amma mutum daya dake bayan ladin cima shine mawaki naziru sarkin waka inda ya caccaki yan kannywood ya nuna basu da mutunci.

Danna wannan bidiyo da ke kasa domin jin bayanin daga bakin ta.👇👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!