KANNYWOOD

Jaruman kannywood da suke yan kasar KAMARU πŸ‡¨πŸ‡² da kuma yadda suka shigo kannywood

Yawancin jaruman kannywood dai yan kasar Nijeriya ne amma hakan bai hana wasu mutane da suke wata kasar shiga masana’antar.

Musamman mutanen kasashen da suke makwabtaka da Nigeria irin su, kamaru, niger, banin da sauransu.

Shi yasa a yau dai muka binciko muku jaruman kannywood da suke yan kasar Kamaru πŸ‡¨πŸ‡²

Kalli bidiyon a kasa πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!