KANNYWOOD

[Video] Kalli yadda jaruman kannywood suke nunawa matan su soyayya a zahiri har da kiss

A kasar hausa dai a shekarun baya dai ba’a ganin malam bahaushe yana nunawa matar soyayya a zahiri ba harma da sumbata juna a dauka a camera sannan a yaɗawa duniya kowa ya gani.

Cikin wannan yanayin kalli wasu jaruman kannywood da suke nuna matan su soyayya a zahiri da aka dauka a bidiyo

Danna kasan nan domin kallo 👇👇

 

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!