KANNYWOOD

Nabutaska, Na wanke bireziya da pant na jaruman kannywood mata kamin nazo wannan matsayi da nake kai.

Wasu lokutan idan jaruman kannywood suna bayyana maka irin wahalahalun da suka sha kamin sukai wannan matakin da ake ganin su da shi sai mutum ya tausaya musu sosai.

Cikin raha a wannan bidiyon da ke kasa Mustapha na buraska ya bayyana irin wahalahalun da yasha kamin ya kai ga wannan matakin da ake ganin shi da shi a a kannywood.

Inda yace ya wanke bireziya da pant na wasu jaruman kannywood da suka yi yayi a baya.

Kalli bayanin nan👇

Wannan ba sabon abu bane ba a kannywood kamin ka kai wani abu sai an wulakanta kuma haka yake a ko wanne al’amari na Duniya.

Allah dai yasa mu dace.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!