LABARAI

Yadda muke yin fashi ga wanda ya karbi kudade masu yawa a banki.

Duk masu ta’amali da banki sosai sun san barayin da ake samu a bakin banki ko kuma a bakin ATM.

An kama daya daga cikin wa’yannan madamfaran na bakin banki. Ku saurari yadda aka kaya da shi.

Damafara da zamba dai a Nigeria ta zama ruwan dare dama duniya saboda a kiyashin da aka yi na kasashen da suka fi yawan madamfara a dukiya Nigeria ce ta zama na daya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!