LABARAI

Innalillahi, Kalli yadda wata mata ta joranci Sallar Juma’a tare da maza da mata a waje daya

A musulunci dai mace bata jan Sallah a masallaci sai ga yan uwanta mata idan hakan ta kama ballantana ace kuma a hada mata da maza a masallaci guda, hakan ya tsabawa koyarwa musulunci.

A wannan bidiyon dake kasa zaku ga yadda wata mata ta ja sallah a masallaci ga mata da maza a hadiye a waje guda, sannan matan ba tare da hijabi ko gyale da suke rufe kansu ba, ga bidiyon a kasa 👇👇

A bidiyon ta bayyana cewa hakan a matsayin wayewa da kuma nuna hakan shine daidai.

Mutane da yawa a tsan-tsan duniya daban-daban sun yi Allah wadai da wannan al’amarin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!