KANNYWOOD

Kalli yadda tsohuwar jaruma Maryam Hiyana take taka rawa a TIKOK bayan shekaru da yawa ba’a jinta

Maryam hiyana dai ta kasance tsohuwar jarumar kannywood ce, da bayan faruwar wani al’amari a daina ganin ta a finafinai taje tayi.

Sai kwananan ne dai aka kalli bidiyonta yana yawa a shafin TikTok taka taka rawa kamar ba gobe. Ga bidiyon a kasa.

Ba sabon abu bane idan aka ga bayyanar wata jarumar kannywood bayan wasu tsawon lokuta ba’a ganta ba.

Shafin TikTok dai ya kasancewa yan wasan hausa da matasa sun dauke filin isar da sako cikin sauri kuma hakan take.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!