KANNYWOOD

kalli yadda jaruman kannywood maza zasu koma bayan shekaru 30 abin dariya πŸ˜‚

Tsufa dai wata abace da duk mai rai idan Allah yasa yayi masa tsawon rai sai ya fuskance ta.

A wata fasahar zamani an yi nasara mai da jaruman kannywood maza yadda zasu iya zama bayan shekaru 30.

Kalli: πŸ‘‡πŸ‘‡

An maida su hakan ne a wata manhajar android da ake kiransa Face ba wannan ba harda wasu abubawan zaku iya yi da manhajar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!