LABARAI

Miyasa Mutane Basa Ganin Ƙwazon Mulkina ?- Shugaba Buhari

Miyasa Mutane Basa Ganin Ƙwazon Mulkina ?- Shugaba Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nuna damuwa game da yadda mutane ba sa fita suna yabawa da ƙwazon gwamnatinsa, duk kuwa da ɗumbin ayyukan raya ƙasa da yake ikirarin cewa tana aiwatarwa.

Shugaban kasar ya yi wannan furucin ne a jihar Imo, lokacin da ya kai wata ziyarar aiki ta kwana guda,a ranar Talata.

To ko me ya sa ba a ganin kwazon gwamnatin?

Shugaba Muhammadu Buhari ya ce ya karbi ragamar mulkin Najeriya a wani lokaci da kasar ta samu kanta a tsaka mai wuya.

Adadin man da ƙasar take haƙa ya ragu sosai, farashinsa a kasuwannin duniya ya faɗi ƙasa warwas – mma duk da haka, gwamnatinsa ta san yadda take ƙuƙutawa take aiwatar da ayyukan raya ƙasa da kuma inganta tsaro a Najeriya.

Shugaban ya ƙara da cewa idan wani na kokwanto, to ya tambayi al’ummar jihar Borno don jin yadda aka karya lagon ƴan Boko Haram!

Sai dai wani abin takaici, a cewar Shugaba Buharin shi ne yadda mutane ke kau da kai – ba sa yabawa – kamar yadda ƴan magana ke cewa abin kirki bai gaji kare ba – wato ko ya yi ma jifar sa ake yi.

“Daidai wa daida, idan aka yi la’akari da lokaci da ɗan abin da ake samu, wannan gwamnatin ta yi rawar-gani ƙwarai da gaske.

“Dole ne na faɗa, saboda waɗanda ya kamata su faɗa ba sa faɗa, kuma ban san dalili ba,” in ji Shugaba Buharin.

Wataƙila rashin sanin wannan dalilin ne ya sa shugaban ƙasar ya ari ta ƙadangare, wai da ya faɗo daga sama ya zaɓi ya jinjina wa kansa, ko da wasu ba su jinjina masa ba.

BIDIYO MAI MATUKAR MUHIMMANCI ARAYUWAKA
👇👇👇

Acikin Shirin namu nayau munzomuku da wani takaitaccen bidiyo yanda tsohuwar jaruma a masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood Waton Safiya Yusuf Wadda akafi sani da suna safara’u Nura take karatun Alkur’ani tamkar wata Malama.

Wannan takaitaccen bidiyo ya girgiza kafafen sada zumunta na zamani musamman manhajar facebook, istagram, youtube,tiktok da dai sauransu.

Hakan yasaka wasu mutane mamaki tare tofa albarkacin bakinsu, inda dayawa mutane sunka rinƙa faɗin inama ace takoma makaranta koyarwa tadaina wannan waƙe-waƙen.

Batareda Ɓata lokaciba bari munabarku Kucigaba da kallon wannan takaitaccen bidiyo kai tsaye.

Duba Nan:Kalli Bidiyo Yanda Camera Tsaro Ta Tonawa Ƴan Bindiga Asiri A Arewacin Najeriya

Amma kafinnan minene ra’ayoyinka dangane da wanna lamarin ?

Dafatar dai kuna gamsuwa da shirye-shiryemu da muke kawomuku acikin wannan shafin namu mai albarka.

Shin kana buƙatar murinƙa kawomuku irin wayannan abubuwa acikin wannan shafin namu mai albarka kuwa?

Kayimuna comment da ra’ayoyinka dangane da wanna lamarin.

Nasan Cewa Zakuji Daɗin Wannan Shirin Namu Mai Albarka.

Shin Kanada Wani Labari Da Kakeso Muyaɗa Acikin Wannan Shafin Namu Mai Albarka.

Zaku Iyya Bayyana Muna Ra’ayoyinku Dangane Da Bukatar KU. Sannan Ku Nememu Ta Waƴannan Hanyoyin Domin Yin Magana Damu Kai Tsaye.

Email Address: [email protected]

Phone Number:08162073107

Whatsapp Number: 08162073107

Facebook Page:Gaskiya24Tv

Youtube Channel:Gaskiya24Tv

Idan kana buƙatar arinƙa sanardakai sababin shirye-shiryemu dazara munɗaura batareda kashiga wannan shafin namu ba. Idan yaune farkon zuwanka wannan shafin. to zakaga wani rubutu ya bayyana kawai sai kadanna alamar ‘ALLOW’ domin yin subscription kyauta.

Idan kuma kashigo kuma bakaga anturama wannan rubutun ya bayyana ba, to kaduba gefen hannun damarka zakaga alamar ƙararawar sanarwa kawai sai kataɓata kai tsaye kana taɓawa wani rubutu zashi bayyana sai kadanna ‘OK’ domin sanardakai dazara munɗaura sabon shirimu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!