KANNYWOOD

Abin tausayi: saurari dalilin da yasa tahir fage ya koma gidan gala da taka rawa

Dama wannan ba shine karo na farko da ake samun wani tsohon jarumin kannywood a halin kakanikaye ba.

A kwanakin baya dai anga tsoho jarumin kannywood da ake masa kallon dattijo mai suna Tahir Fage yana taka rawa a Gidan Gala inda hakan ya jawo cecekuce a duniyar kannywood domin kallon mai mutunci da ake masa.

Ya bada dalilin da yasa yayi wannan rawar a gidan gala inda al’amarin zai baku tausayi.

Bayan jarumin tahir fage ya bada wannan dalilin nashi mai ban tausayi akan rawar da aka ga yana takawa a gidan gala.

Duk kannywood yanzu babu wa’yanda suka fi shan wahala sama da tsoffin jarumai.

Mun gode da kawowa AREWAWEB.NET

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!