KANNYWOOD

Bidiyo: Kalli yadda Larabawa suke Rawar wakar WARR na ado gwanja

Wannan wakar ado gwanja ta WARR ta karade kasar Nigeriya har da kasashen ke tare kamar su Nijer, kamaru da cadi da ma sauran ƙasashen duniya.

Daga karshe an kalli wasu larabawa suna rawar wakar inda ta WARR kalli bidiyon a kasa.

Shi dai wannan wakar ta WARR na ado gwanja an haramta shi a kasar Nigeriya ga baki daya bisa dalilin akwai kalaman batanci a ciki.

Sanna mawakin ya saki wata waka a kwanakin baya mai suna CHASS inda sabon wakar tasa shi ya bawa mutane hukumomin bincike akan wancar wakar tasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!