LABARAI

Bidiyo| saurari yadda ummita ta kira Sheikh daurawa kamin a kasheta, a bakin Dauwara

Ummita dai wani dan kasar chana ne ya kashe ta hanyar yankan rago kuma ana sammanin shin dan chana saurarinta ne bayan sun samu tsabani ya biyota har gida ya kashe.

Ashe kamin a kashe ta ta kirawo Sheikh Ibrahim aminu daurawa tayi masa tambayoyi kamar yadda zaku ji daga baki shi daurawan.

Daga karshe an kama shi wannan dan chana kuma ankai file din sa bangaren aikata manyan lefuka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!