LABARAI

Pre Wedding Pictures: Bakano Ya Saki Amaryarsa Kwana Ɗaya Da Tarewa

Pre Wedding Pictures: Bakano Ya Saki Amaryarsa Kwana Ɗaya Da Tarewa

Wani Sabon Ango Mai Suna Jamilu A Karamar Hukumar Dawakin Tofa Dake Jihar Kano ya Saki Sabuwar Amaryarsa Mai Suna Badariyya Akan Laifin Ɗaukar Hoton Kafin Aure (Pre wedding Pictures).

Jamilu Wanda Ya ƙi Amincewa Da Manema Labarai Su Ɗauki Muryarsa, Ya Bayyana Cewa Tun Farko Sai Da Ya Hana Ta Yin Hoton Amma Ta Ƙi.

A Bangaren Amarya Badariyya, Ta Bayyana Cewa, “Ya Hana Ni Yin Hoto Tun Kafin A Daura Auren, Ni Kuma Sai Muka Yi Da ƙanin Mahaifiya Ta, Shi Kuma Ya Sa Hoton A Facebook. Shine Da Ya Gani Sai Ya Sake Ni Saki Ɗaya.”

Me Za ƙi Ce Akan Wannan Abu Da Ya Faru Gare Ki?

“Ina Ba Wa Mata Shawara Su Daina Yin Abu Idan An Hana Su, Ni Yanzu Ga Abinda Ya Faru Gare Ni”.

Kalli Wani Bidiyo Mai Matukar Muhimanci Arayuwarka
👇👇👇

Duba Nan:Kalli Bidiyo Yanda Camera Tsaro Ta Tonawa Ƴan Bindiga Asiri A Arewacin Najeriya

Amma kafinnan minene ra’ayoyinka dangane da wanna lamarin ?

Dafatar dai kuna gamsuwa da shirye-shiryemu da muke kawomuku acikin wannan shafin namu mai albarka.

Shin kana buƙatar murinƙa kawomuku irin wayannan abubuwa acikin wannan shafin namu mai albarka kuwa?

Kayimuna comment da ra’ayoyinka dangane da wanna lamarin.

Nasan Cewa Zakuji Daɗin Wannan Shirin Namu Mai Albarka.

Shin Kanada Wani Labari Da Kakeso Muyaɗa Acikin Wannan Shafin Namu Mai Albarka.

Zaku Iyya Bayyana Muna Ra’ayoyinku Dangane Da Bukatar KU. Sannan Ku Nememu Ta Waƴannan Hanyoyin Domin Yin Magana Damu Kai Tsaye.

Email Address: [email protected]

Phone Number:08162073107

Whatsapp Number: 08162073107

Facebook Page:Gaskiya24Tv

Youtube Channel:Gaskiya24Tv

Idan kana buƙatar arinƙa sanardakai sababin shirye-shiryemu dazara munɗaura batareda kashiga wannan shafin namu ba. Idan yaune farkon zuwanka wannan shafin. to zakaga wani rubutu ya bayyana kawai sai kadanna alamar ‘ALLOW’ domin yin subscription kyauta.

Idan kuma kashigo kuma bakaga anturama wannan rubutun ya bayyana ba, to kaduba gefen hannun damarka zakaga alamar ƙararawar sanarwa kawai sai kataɓata kai tsaye kana taɓawa wani rubutu zashi bayyana sai kadanna ‘OK’ domin sanardakai dazara munɗaura sabon shirimu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!