KANNYWOOD

Kalli ‘Ya’yan Jaruman kannywood da suka kai munzalin aure da zaku iya zuwa neman auren su.

A matsana’antar kannywood akwai iyaye da yawa da suke da yara maza da mata da suke manya, a baya ba kasafai ake iya samun kallon ‘ya’yan nasu ko a hoto ba, amma kasantuwar hanyoyin sadarwa sun yi yawa a wannan zamanin namu yasa kusan ko wanne jarumi ko jaruman ansan ‘ya’yanta.

A hakan ne muka zakulo muku wasu daga cikin ‘ya’yan mata na jaruman kannywood da suka kai munzalin Aure.

Dannan wannan hoton dake kasa domin kallo πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!