ILIMANTARWA

Tsokaci kan canja Kudin Nigeria daga bakin sheikh Mohammed uthman

A satin da ya gabata ne gwamnatin Nijeriya ta kudiri aniyar canja kudir kasar wanda ya shafi ₦200, ₦500 da ₦1000.

Kuma tace tsoffin kudaden nan da watanni uku zasu daina aiki kwata-kwata a daina amfani da su.

Bayan faruwar wannan al’amari ne wasu daga cikij malaman addinin musulunci suka fara fitowa sun nuna rashin goyon bayan su game da wannan kudirin na gwamnatin.

Kalli bidiyon.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!