KANNYWOOD

Momi Gombe kenan tare da jarumi Kb, kallo yadda suke rawa a gidan Gala.

mutane na cewa gidan gala shi ne tushen matsana’antar kannywood, kuma idan aka yi hasashe hakan yake ba karya ba.

Kamar yadda aka saba ganin jaruman kannywood suna rawa a gidan gala sannan a dauki kudi a basu.

Kamar haka wannan karon momi gombe itama ta fada wannan gidan gala inda take rawa da jarumi kb entertainment a wani sabon gidan gala da aka bude.

Kalli bidiyon 👇👇👇👇

Dama an saba gayyato jaruman kannywood gidan wasa ta Gala musamman idan gidan wasan sabo ne aka bude.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!