KANNYWOOD

Kalli yadda Adam A. Zango yake taka rawa a gidan Gala

Da yawa daga cikin jaruman kannywood suna zuwa gidan Gala musamman idan gidan galar sabuwa ce da ake so a bude sai a kira wani jarumin kannywood a bude da shi.

Duk da wasu na ganin cewa cewa zuwa gidan Gala ga jaruman kannywood abar kunyace.

Kamar yawanci jaruman kannywood shi ma Adam a zango an gayyace shi gidan gala sannan kalli rawar da yake.

Kalli bidiyon 👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!