LABARAI

Kalli bidiyon Sheikh balalau yana buga kwallo ( ball) ya bar baya da ƙura

Wasu daga cikin malamai suna haramta kallon ball da kuma wasan ma gabaki daya, kamar yadda professor Isa Ali Pantami yake kai.

Wannan bidiyon shugaban kungiyar addinin musulunci wato izala mai sun Sheikh Balalau yana buga kwallon kafa, ya jawo maganganu sosai akan haka.

Kalli bidiyon.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!