KANNYWOOD

Kalli bidiyon wani kato yana rungumar Nafisa Abdullahi ba tare da jin kunya ba.

A dokokin kannywood dai wata jarumar kannywood ta rungumi wani Ι—a na miji haramun ne hakan yasa aka taba korin jarumar kannywood rahama sadau a wancan lokacin.

Mutane sun sha mamaki da suka kalli bidiyon nafisa Abdullahi wani yana rungumar da sunan sauka daga samar jirgi.

Kalli bidiyon πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!