KANNYWOOD

Kalli yadda kumurci yake jan wata a gidan Gala da sunan wasan dirama, mutane suna ta cece kuce akai.

Wannan bidiyon na shu’aibu lawan kumurci ya jawo cecekuce sosai a wajen jama’a kasancewar a ka’idodin kannywood na mijin bayan taba jikin mace

Amma a wannan bidiyon sai aka ga jarumi shu’aibu lawan kumurci ya kama kafar wata yana ja a gidan gala da sunan wasan kwaikwayo.

Shin dokokin kannywood ya daina aiki ne?

Kalli bidiyon 👇👇👇

One Comment

  1. Salam shuaibu lawan gaskiya wannan Bai dace dakaiba duba da yadda ka Dade a hakan film kamata yayi ace yanzu girma yazo ka kiyaye ITIN wannan badalan ka Tsaya a iya film kawai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!