LABARAI

Yadda wata matashiya ta rubuta Alkur’ani mai gira da kai, inda tayi sauka hudu sannan ta rubuta Alkur’anin

Ko wanne musulmi babban burinshi shine ace dansa ko shi ya haddace Alkur’ani bugu da kari harma ya rubuta Alkur’anin mai girma.

Wannan matashiya yarinyar Allah ya bata basira sosai inda ta haddace gabaki daya Alkur’ani sannan tazo ta rubuta shi gabaki dayanta.

Kalli bidiyon nata a kasa 👇👇👇

Ya Allah ka bamu damar haddace littafin ka mai tsarki harma mu rubuta shi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!