Uncategorized

Kalli yadda Fati Washa take taka rawa a gidan Gala, abin ya bawa mutane mamaki

Fati washa dai ta kasance daya daga cikin jaruman kannywood mata da aka fi ji da su a kannywood sannan suka fi yin suna a matsana’antar ta kannywood.

Ganin wannan matsayin da ake ganin tana da shi mutane sun sha mamaki sosai da suka ganta a gidan gala saboda mutane suna yi wa masu rawa a gidan Gala kallon kaskantattu.

Ita dai jarumar an kalle ta a wannan bidiyon da ke kasa tana rawa a gidan gala hakan ya jawo cecekuce.

Kalli bidiyon 👇👇

Bidiyon 👆👆👆

Wannan bidiyon dai ya jawo maganganu da yawa ga ita jarumar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!