KANNYWOOD

Kalli jaruman kannywood da suka kasance yan kasar πŸ‡³πŸ‡ͺ Nijer ba kowa ne yasan da hakan ba

Daga lokacin da aka kafa matsana’antar kannywood daga 1990 zuwa yanzu a kalla dubban mutane maza da mata sun shige ta sannan kawo ta rasa da yawa daga cikin jaruman ta.

Kuma wa’yannan jaruman sun hadu ne daga kasashen duniya daban-daban amma mafi yawancin su yan Najeriya ne, amma duk haka akwai da yawa da yake ba yan Najeriyan ba.

Shi yasa a yau muka kawo muku wasu daga cikin jaruman kannywood da suke yan kasar Nijer ne kuma haifaffun kasar da suka bar kasar tasu suka zo har Nigeria domin shigowa matsana’antar kannywood.

Kalli bidiyon πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!