KANNYWOOD

Kalli yadda rakiya musa da musa yaro suka rungumi junansu a gidan Gala da sunan rawa 😢

Rakiya musa da musa yaro dukkan su yan kasar Nijar ne 🇳🇪 kuma dama yan Nijar an shede su da irin wannan tabargazar bama su kadai kusan ko wanne kasa da take renon faransa.

Su dai wa’yannan jaruman da sunan wasa sun yi abin kunya wanda mutane da yawa su yi Allah wadai da shi.

.

Kalli bidiyon nasu 👇👇👇

Mutane da yawa dai sun nuna rashin kamatar wannan abar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!