
Shi dai mr442 mawakin Nijeriya ne da yayi suna a shekarun bayan tare da abokiyar wakarsa mai suna safiya wacce aka fi sani da Safara’u.
Wannan mawakin mr442 an kama su ne da abokinsa ola da takardun bogi na haifuwa a yunkurinsu na yin international passport.
.
Saurari yadda aka kamashi. 👇👇
Yadda dai su mr442 sai abinda Allah yayi.