KANNYWOOD

Kalli motocin jaruman kannywood mafiya tsada da a duk kannywood babu kamar su.

Tabbas ana samun miliyoyin kudi a harkokin matsana’antar kannywood don haka ba abin mamaki bane ace yau wasu daga ciki jaruman kannywood sun mallaki manyan motoci da babu kamar su a hannun sauran jaruman na kannywood.

Yau dai mun kawo muku jaruman kannywood da suka hawan motoci masu tsada ko wa’yanda suka mallaki motoci masu tsadar gaske.

.

Kalli bidiyo anan 👇👇👇

 

Bidiyon 👆👆

Mun gode da ziyarar AREWAWEB.NET

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!