KANNYWOOD

Jerin yan kannywood da Mummunar jarrabawa ta same su rayuwa da ba’a da bayanan su

Ko wanne dan Adam da ke wannan duniyar da irin kaddarar da Allah ya tanada masa ko ya riga ya same shi ko dai zai same shi anan gaba.

Cikin wannan wa’yannan wasu daga cikin jaruman kannywood da mummunar jarrabawa ta same su a rayuwar da ba’a fatan wani ko wata ta same shi a rayuwa da babu dadi cikin ta sam-sam.

Kalli bidiyon cikekken bayanin anan kasa, idan kun danna bidiyon bai bude ba, kuyi back sai ku sake dannawa zai bude.

πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†

Mu da irin wa’yannan jarrabawar bata same mu ba Allah ya kare mu su kuma wayanda ya same su Allah ya saka musu da mafi alhairi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!