
An yi ta yaɗa wasu hotuna da bidiyo da ake cewa wani abin al’ajabi ya bayyana inda wasu har suka fassara shi da aljani ne shi.
Hakan yasa ana nemi wannan abin al’ajabin domin ayi hira da shi ya tabbatar da cewa shi mutun ne ko Aljani.
.
Kalli bidiyon 👇👇👇
Bidiyon 👆👆👆