KANNYWOOD

Kalli jaruman kannywood da suka yi wa Dr Idris abdul’aziz Martami kan maganarsa akan yan film

Kwananin baya ne dai Dr idris abdul’aziz yayi wata lacca da ya tabo yawanci yan film sannan ya jefo musu da kalubale da tambayoyi 11 da yace ya kamata duk wani dan film ya bashi amsar wannan tambayar.

Wasu daga cikin jaruman kannywood sun yi wa malamin martani ciki har da Sadiq Sani Sadiq, adam a zango, musbahu m ahmad, musa mai sana’a da Ibrahim disina.

.

Kalli bidiyon yadda abubuwan suka wakana. 👇👇👇

Kalli bidiyon 👆👆👆

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!