KANNYWOOD

Allah sarki| ku saurari abinda yarinyar A’isha Dan Kano take fada akan mahaifiyar ta

Yar Marigayiya Aisha Dan Kano tayi Wasu Maganganu Masu Ratsa Zuciya a game da Mahaifiyar ta.

 

Diyar fitacciyar Jaruma a Masana’antar shirya Finafinan Hausa Marigayiya Aisha Dan Kano ta fito tayi wasu Maganganu Masu Matukar ratsa Zuciya a game da Mahaifiyar ta.

 

Tun dai bayan rasuwar Mahaifiyar tane sai diyar ta bullo inda tayi suna a shafin Sada Zumunta na Tiktok Har mutane suke cewa Aisha ta mutu kuma ta dawo domin sunyi matukar Kama Da ita.

 

Kalli Cikakken vedion anan

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!