MAGUNGUNA.

Hanya 2 da zaka kara Girma da Tsawon Azzakarin ka cikin sauki, ba tare da wani magani ba.

Hanyoyi 2 sa zaka iya kara girma, tsayi da kaurin azzakarin ka! Cikin sauki ba tare da shan wani magani ba! Tabbas da gaske zai karu cikin kankanin lokaci, in har kayi abubuwan nan yadda zamu bayyana.

Idan kana shan wani magani don kara girman azzakari. Kana rasarar kudinka ne kawai da kuma illata lafiyar ka, domin kuwa masu ilimin kimiyya sun tabbatar da cewa babu wani magani da zai iya girmar da Azzakari har zuwa yanzu.

Amma masu ilimin kimiyya sun gansu da cewa wa’yannan hanyoyi guda 2 suna taimakawa wajen girman azzakari, kuma idan kayi su bisa ka’ida babu wani illa da zaiyi maka.

Amma da farko kamin kayi wa’yannan abubuwan biyu ya kamata ka kiyaye wa’yannan abubuwan uku:

  1. ka daina saka gajeren wando wanda yake matsa gabanka.
  2.  idan kana shan tsigari ko kayan maye ka gaida.
  3.  idan kana cin abinci mara kyau a jiki ka daina.

Kamin ka fara muna so ka dauki tape ka fara auna zagaye da kuma tsayin azzakarinka, ka rubuta a cm ka ajiye.

Karka kara aunawa sai kayi kwanaki 30 daya daga cikin wa’yannan abubuwan guda biyu, sannan muna jiranka a comment, kazo ka fada mana yadda tsawon azzakarinka ya karu.

1 – HANYA TA DAYA.

Yin training ko motsa jikin azzakari wanda a turance ake kiransa jelqing.

Idan zaka yi shi zaka fara wanke hannayen ka da sabulu da ruwa mai kyau, sai ka samu tawul (towel) ka jika shi da ruwan dumi ka naɗe azzakarin ka da shi na tsawon mintuna biyu.

Bayan nan sai ka samu mai kamar basilin ka goga a hannun ka yadda zai yi laushi, ka tayar da gaban ka, sai ka hada babbar tsaya ta hannu da na gefen sa ta zai zai baka safarin round kamar haka.

 

Ka zira a gabanka ta yadda zai matse gaban naka, sai ka runga turo shi zuwa kan kaciyar ka, haka yadda yake a hoton nan.

 

Amma kar ka runga karasawa da shi kan kaciyar ka, ka runga maimaita hakan, amma kar ka runga yi da sauri da hakan ake turawa, kamar yadda ake tatsar nonon saniya, zaka ringa yin hakan na tsawon mintuna biyu ko uku amma sau daya a rana da daddare ko da tsafe har zuwa lokacin da kaga girman azzakarin naka ya ishe ka haka.

Sannan idan a lokacin da kake yin hakan idan kaga kamar yana so ya zaman to maka kamar istimna’i ma’ana kana kokarin kawowa to ka dakatar da yin sa na wasu sakanni sannan kaci gaba, sannana kada ka runga yin sa da sauri da sauri saboda wannan shi ne zai sa ya zaman to kamar istimna’i.

Bayan wasu kwanaki idan kaji gabanka yana maka zafi kayi gaggawar dakatar sannan ka kalli likitar ka. Amma mun san babu matsala.

Ni na fara wannan excirse din watanni biyar da suka wuce baya, ina farin ciki da girman azzakarin da na samu, ya kamata kaima dan uwa ka gwada wannan, sai dai kada kayi sammanin zaka samu girman azzakari da yawa cikin kwanaki kadan amma kidan ka shafe sama da wata daya kana yi tabbas zaka sha mamaki.

 

 2- HANYA TA BIYU

Dannan wannan rubutu da ke kasa domin ci gaba da na biyu. 👇👇👇

Part 2 Yadda zaka kara girman azzarinka ba tare da shan wani magani ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!