KANNYWOOD

Kalli bidiyon yadda matashi yayi tsirara a bayyanar jama’a kan soyayyar Sani Danja.

Mutane da yawa na suna nunawa wasu jaruman kannywood soyayya fiye da kima, yadda suke wasu abubuwan hauka kan nuna cewa suna matukar son jarumi ko jaruman, kamar yadda kwanaki wani yasha guba akan soyayyar maryar yahaya.

A wannan karon wani matashi ne yayi tsirara bayyanar jama’a domin tabbatar da soyayyarsa jarumin sani musa danja.

Kalli bidiyon 👇👇👇

Ku kasance da mu a kullum a wannan tashar tamu ta arewa web mun gode da ziyarar da kuka kowa mana.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!