MAGUNGUNA.

Part 2 Yadda zaka kara girman azzarinka ba tare da shan wani magani ba.

2- KASHI NA BIYU.

Yin amfani da baccuum, wani abu da ake kira fanfon buga iska na azzakari, kamar siririn place yake.

Akwai mai shaji sannan akwai wanda ake buga amsa iskan kamar fanfon buga iskar taya.

Yadda ake amfani da shi, zaka shafa masa mai sai ka rufe azzakarin da shi zai tayar maka da gabanka nan take, sai kayi amfani da wani abu da yake zuwa da shi kamar zobe ka matse gabanka da shi kamar na minti biyu sai ka cike.

Babban amfanin sa shi ne, ya saurin tayar da gaba, ko ya rashin saurin tashin gaban ka, nan take zai tayar maka da shi, sannan yana kara girman azzakari sosai.

Kudin sa a naira zai iya kaiwa ₦10,000 zuwa sama, zaku iya samun sa jumia.ng , konga.com ko a amazon.com.

Sannan za’a yi maka bayanin yadda ake amfani da shi in ka siya.

Wani abokina ya siya kuma yayi amfani da shi, ya samu fa idodi sosai da shi kuma bai fuskanci wani cutarwa.

Don haka kuma zaku iya gwanda kungani.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!