LABARAI

Kalli abinda yaran hausawa suka koma yi a TlKTÔk abin ya bawa mutane mamaki sosai.

Yana daya daga cikin abubuwan da yasa yanzu iyaye suke hana yaran su yin tiktok ko kima kallonta ga baki daya.

Kamar yadda zaku kalli wannan bidiyon da ke kasa wasu yaran hausawa ne da suke nuna rashin kunyar su a fili, suna aikata fasadi.

Kalli bidiyon anan kasa 👇👇👇

Wannan bidiyon dai ya karade ko ina a sassan social media wanda da yawan mutane yanzu suke Allah wadai da al’amarin.

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!