LABARAI

Tattaunawar karshe da aka yi Muhammed Yusuf kamin a kashe shi shugaban b***haram.

Shugaba yan ta’adda na b**haram wato Muhammed Yusuf shi ne ya kirkiri kungiyar b**haram inda ya haramtar da ayyukan gwamnati da kuma karatun boko ga baki daya.

Daga karshe ya kaddamar da yaki akan gwamnatin Nigeriya, amma a yakin farko baici nasara ba aka kama shi sannan yayi mummunar karshe idan sojoji suka harbe shi da bindiga ya mutu aka yaɗa gawar sa sai da ya kusan ruɓewa aka binne.

Amma kamin wannan lokacin an tattauna da shi na kan dalilin sa na kaddamar da yaki kan gwamnatin Nigeriya, sannan shima ya bada dalilan sa.

Kalli bidiyon anan kasa 👇👇

Tabbas kashe shi bai kawo karshen mabiyan sa kamar yadda ake zato.

Daga baya sun tayar da babbar kungiyar da suka yi tayin kisan gilla a arewacin Nigeriya inda Abubakar shekau ya zamo shugaban kungiyar kamin ya kashe kansa.

Allah kawo yanzu an kawo saukin wannan al’amarin.

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!