KANNYWOOD

Kalli sabbin hotunan Rahama Sadau da ya kara jawo cecekuce, kan salon daukan hoton

Rahama sadau dai tasha samun suka wajen mutane da abokan nan aikin ta na finafinai akan wasu al’adu da take daukawa irin na turawa maimakon al’adun hausa-fulani da aka san Arewacin Nijeriya da kannywood a kai.

Saboda irin wannan halin nata na saka hotunan da da yawa daga cikin mutane suna ganin cewa bai da dace ba, wani ya samu dama har ya zagi fiyayyen halitta akan comment. Bayan wannan wasu na zaton cewa zata daina irin wannan hotunan, amma ina bata daina ba taci gaba da yi.

Kalli hotunan nata da ya jawo magana sosai a wajen mutane.

Wannan shiga ne yawanci da turawa ke yi.

Shigar dai yawanci turawan Ingila ke yin sa.

Shigar dai yayi kama da irin ta zamanin da.

Shahararriyar jarumar tana nan tana shab suka ko ta ina akan wa’yannan hotunan.

Idan dai suka zai iya zai iya jawo wa ta daina wa’yannan abubuwa da take yi da tuni ta daina.

Daga kashe dai Rahama sadau ta saki bidiyon yadda ta dauki hotunan nata.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!