LABARAI

Aisha binani ta lashe zaben gwamna a jihar Adamawa itace mace ta farko a tarihin Nigeria da taci gwamna.

Adamawa – Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, ta ayyana Sanata Aisha Dahiru, da aka fi sani da Binani, a matsayin wacce ta lashe zaben gwamna na jihar Adamawa,

Daily Trust ta rahoto. Hakan na nufin ita ce mace ta farko da aka fara zaba a matsayin gwamna a tarihin Najeriya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!