KANNYWOOD

Kalli bidiyon cikin shagunan da jaruman kannywood mata da suka mallaka da ba kowa ne ya sani ba.

Kusan kashi 90 cikin 100 na jaruman kannywood suna da wata sana’ar bayan harkokin finafinai da suke yi, domin dashi aka san su.

A yau dai mun karkata ne bangaren mata inda muka tattaro muku shagunan da jaruman kannywood mata suna kammala sannan suke saida kayayyaki a cikin ta.

Kalli shagon kowa da kuma bayanai a kansu.

Bayan wannan ma akwai wasu jaruman na kannywood maza da suke da manyan shaguna.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!