KANNYWOOD

Dalilin Da Yasa Jarumi Yakubu Muhammad Da Jaruma Hadiza Gabon Sukayi Unfollowing Ɗin Junansu A Instagram

Dalilin Da Yasa Jarumi Yakubu Muhammad Da Jaruma Hadiza Gabon Sukayi Unfollowing Ɗin Junansu A Instagram

Dalilin da yasa jarumi Yakubu Muhammad da jaruma Hadiza gabon sukayi unfollowing ɗin junansu a Instagram

Shahararren jarumi kuma mawaƙi waton Yakubu Muhammad ya ƙalubalance jaruma Hadiza Aliyu Gabon Akan janye bibiyarsa da takeyi a shafinsa na Instagram.

Inda Shahararren jarumin yake tambayarta dalilin yin hakan duk dacewa shima Yakubu Muhammad ya janye tashi bibiyar da yakeyimata a shafin nata na Instagram.

Hadiza Aliyu Gabon ta bayyana dalilin yin hakan inda take bada labarin kamar haka:

“watara ina zaune kwatsam sai niga anyi posting ɗin wani bidiyo inda ake cimini zarafi . Sai kawai nigganka a cikin bidiyon kuma sai gashi bidiyon yayi trending a social media hakan yasa nikasa jure abinda ya faru kawai sai nayi unfollowing ɗinka, amma ai kaima kayi unfollowing ɗina ai”

jin wannan amsar keda wuya sai sai jarumin ya mayarmata da martani inda yake cewa. dafarkodai kowa yasan halayata da kuma yanda nike zama da mutane. saboda ko alokacinda ake gasa ko nuna fifiko da jarumi Sani Musa Danja da Jarumi Ali Nuhu, bana nuna banbanci atsakaninsu.

saboda sodayawa idan zanyi waƙa, wani lokaci zansaka sunan Ali Nuhu kafin nasaka sunan jarumi Sani Musa Danja. wani lokaci kuma nasaka sunan Sani Musa Danja kafin na Ali Nuhu batareda nuna wariya atsakaninsu ba.

Dan haka idan niyiwa mutum wani abu Yakamata yafara bincike bawai yayanke hukunci kai tsaye ba, saboda kowa yana iya yanke nashi hukunci idan kuma kowa yarinƙayin nasa hukunci babu bincike, to danasanice zaibiyo baya.

Jaruman sunfahimci juna tareda nuwa juna cewa duk dadai sundaina bibiyar juna a Instagram amma haryanzu suna bibiyar junansu a shafin twitter.

Wannan tattaunawa ta farune alokacinda jaruma Hadiza Aliyu Gabon ta gayyace jarumi Kuma mawaki Yakubu Muhammad a zaurenta da take tattaunawa da manya-manyan jaruman kannywood da take haskawa a YouTube channel ɗinta mai suna Hadiza Gabon Talk Room.

Domin Kallon Cikaken Shirin acikin wannan shafin namu mai albarka. kawai kucigaba da bibiyar wannan shafin kokuma kuziyarce YouTube channel ɗin Hadiza Aliyu Gabon ƙai Tsaye.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!