LABARAI

YADDA JIKIN DAN ADAM YAKE KOMAWA BAYAN SHIGARSA KABARI

 

{1}. A Rana ta FARKO da Gawar Dan-Adam ta Shiga Kabari, Ciki Yake Fara Wari Da Kuma Al’aura (Wadanda Dan-Adam yafi baiwa muhimmanci kenan a rayuwa, Har ake sabawa Allah (s.w.t) saboda su.

 

{2}. Rana ta BIYU Jiki zai Fara Kumbura Musamman Fuska Da ‘Yan Yatsu, Sai Fata ta Canza launi izuwa koriya.

 

{3}. Rana ta UKU Kuma Sai Kayan Ciki Sufara Kumbura Musamman.

 

♦Hanta.

♦Qoda.

♦Huhu.

 

Suna Fitar Da Wari Mara Dadi Wanda Hakan Zai Janyo Hankalin Kudaje Daga Nisan Kilomita Biyar.

 

Bayan Wadansu WATANNI Sai Tsutsa Tarufe Jiki Gaba Dayansa Tanacin Naman Jiki Har Yaqare.

 

Bayan Wata SHIDA Da Za’a Bude Kabari Babu Abinda Za’a gani Sai Qashin Jikin Mutum Kawai.

 

Bayan SHEKARA DAYA, kuwa Komai Ya Qare Sai Guntun Qashin Da Ake Kira (Ajbu-Zhanab).

 

Wanda Manzon Allah(S.A.W) Yafada Mana Cewa:

 

“Akansa Ake Kara Dawo Da Halittar Dan-Adam.

 

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN!

 

Wannan Shine Jikin Da Muka Fifita Akan Komai a Duniya! Muka Yadda Musa6awa Allah Don Gyarashi Dayi Masa Kwalliya!.

 

Allah kasa mucika da Imani.

 

Dan Allah mudinga sharing dinsa domin ‘yan uwanmu su amfana

 

Ku karanta wannan adduar sai kuma Ku turawa Yan Uwa musulmai: ((Allahuma ya farijal hammi Waya kashifal ghammi farrij hammi wayassir amri warham du’ufi waqillata hilaty warzuqni min haisu la ahtasibu ya rabbal alameen)) ( Annabi S A W yace wanda ya sanar da wani wannan adduan Allah Zai yaye Masa damuwansa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!