
Ali Nuhu Bashida Hakuri Cewar Adam A Zango Sabuwar Tattaunawa Game Da RayuwarSa Dabaku Saniba
Acikin shirin namu nayau munkawomuku wata sabuwar tattaunawa da Jaruma Hadiza Aliyu Gabon tayi da shahararen mawaƙi kuma Jarumi Waton Adam A Zango akan abinda yaahafi rayuwarsa baki ɗaya.
A cikin tattaunawa da jarumin, ya amsa wasu muhiman tambayoyi kamar haka:
Hadiza Aliyu Gabon ta tambaye Adam A Zango cewa adam a zango jarumine amma yana yawan buga ayukansa a fanni daban-daban.
Yayinda Jarumi Adam A Zango ya amsa dacewa wani lokaci Æ™arancin ma’aikata ne kesa dole mutum yakoyi wasu ayuka domin gudun É“ata lokaci awajen aiki.
Jaruma Hadiza Aliyu Gabon tasake yimasa tambaya akaro na biyu, inda tace ‘mutane dadama suna kallon cewa kana É“atamusu tarbiyyar yaransu.
Yayinda jarumin ya mayar mata da amsa. Kafin wannan lokacin idan akayimasa tambaya akan cewa miyasa yakeyin Film, sai yace yanayine dun faÉ—akarwa da tarbiyya. Amma yanzu yanayene dan sana’a bawai dun faÉ—akarwa ba.
Yakara dacewa idan kallon tarbiyyar da yara ko ɓata tarbiyyarsu yake to anyi kuskure.
Adam a zango yayi Æ™arin haske inda yake bada misali ga Æ´aÆ´ansa. Inda yace “kowane yaro daga cikin yaransa zasu iya kawo rabin Æ™ur’ani batareda sunduba al’Æ™ur’aniba. To miyasa kai kake jiran sai anyi film sanna É—anÉ—anka zashi guaru ko yalalace.
Hadiza Aliyu Gabon tasake tambayar jarumin akan cewa wasu producers suna ƙorafi akan cewa kana nunamusi izza kafin kayi musu film kamar hakan alfarma kayimusu.
Inda jarumin yabada amsa cewa, wasu idan yayimusu film yataimakesu Yayinda wasu daga cikinsu tamkar suntaimaki junansu.
Hadiza Aliyu Gabon: Bamu labarin É—aukaka.
Adam A Zango yace hankuri shike bada É—auka. zaka iyayin suna ta hanya mai kyau ko mara kyau. misali yin film ta hanyar suturta kanka shine É—aukaka mai kyau.
Hadiza Aliyu Gabon: mine amfani da rashin amfanin É—aukaka?
Amfani É—aukaka shine alfarma saboda kowane waje zaka iya shiga batareda wata matsalaba.
Adam A Zango:Rashin amfanin ɗaukaka shine sauka daga ɗaukaka waton talauci saboda idan ɗaukakar taƙare idan babu tawakali ga Allah sai matsala tabiyo baya. saboda duk inda kawuce sai ayita nuninka.
Hadiza Aliyu Gabon:Kataba yiwa jaruman Kannywood ukku alƙawarin aure miyafaru ?.
Adam A Zango: ÆŠaya iyayentane basu amintaba. ta biyu addine ne yarabamu, ta ukku kuma itace tace bataso daga baya.
Adam A Zango ya bayyana cewa davido bai sanshiba duk da cewa inasonsa. Bayan tambayarsa da Jaruma tayimasa ne.
Adam a zango yanuna cewa yana yin bidiyo yakare kansa aduk lokacinda akaso aɓatamasa suna domin kare mutuncin kansa da na iyalansa.
Yakeyi da yaranka da suka amfani da hotunka wajen ɓacin wani jarumi.
inda jarumin ya bayyana cewa shidai baya shiga gonar wani kuma shi bashiba yaransa tarbiya ba dam haka bana goyon bayan cin mutuncin kowa.
Adam a zango yayi alƙawarin cewa zai fito yayi bayani yanda yake samun kuɗi a manhajar YouTube.
Hadiza Aliyu Gabon:Zabi É—aya tsakanin Ali Nuhu ko Falalu a É—orayi
Adam A Zango: Ali Nuhu
Hadiza Aliyu Gabon: kawo halin Ali Nuhu guda uku.
Adam A zango:(1) Datijanyaka, (2)Kaimako amma (3)Bashida Hakuri.
Adam a zango ya bayyana cewa Ali Nuhu na taimakon mutane musamman idan sunka shiga wani hali.
Anan muka kawo karshen wannan tattaunawa tsakanin adam a zango da Hadiza Aliyu Gabon insha Allah zamu kawomuku wata hira da wasu jaruman Kannywood kai tsaye.