MAGUNGUNA.

Amfanin Taura A Jikin Dan Adam

Amfanin Taura A Jikin Dan Adam

A watsa Wannan sako domin Yan uwa su amfana

Wannan Dan bishiya mai suna taura yana da zaqi da dan bauri kadan wanda baurin nashi baya hana a ci shi.zaqin nashi ba ya da illa.

Yana maganin cutukan daji waton cancers a turance.

Macen da take samun ciki Yana yawan 6arewa waton miscarriage sai ta nemi wannan tauran ta zanka ci akai akai.

Yana maganin tarin asma sai a jiqa shi a cikin ruwan zafi a zanka sha da safe.

Yana maganin zafin naquda

Yana maganin kumburin ciki

Yana karawa hanta da qoda lafiya.

Masu fama da sickle cells waton sicklers su zanka shan shayin taura.Za su samu saukin wannan ciwon sosai.

Macen da naquda tai yiwa nauyi a nemi garin taura a yi shayi a bata ta sha inshaallahu cikin lokaci zata haihu.

Maccen da ta haihu ya zamo bata da ruwan nono ta zanka cin taura.

Mata masu son samun cikakkar sha’awa su zanka cin taura.

Mai fama da yawan mantuwa ya zanka cin taura zaiga abun mamaki.

Mai fama da karamcin bacci ya nemi garin taura ya zanka jiqawa a ruwa yana sha zai ga biyan bukata.

Mai fama da hauhawan jini ya maida taura abuncin shi a kai akai zai yi mamaki.

Mai ciwon zuciya da jin quna a kan murfin zuciya ya zanka shan shayin taura.

Mai fama da tsananin damuwa na kwakwalwa waton depression ya zanka shan taura.

Namijin da yake da karamcin ruwan maniyi wanda ba su kai mil 4 zuwa 5 ya zanka cin taura.

Amfanin Taura A Jikin Dan Adam

Amfanin Taura A Jikin Dan Adam

Yana sanya cin abinci (natural appetizer)

Kunga tauran nan walahi da magunna

sosai a cikin shi.

Allah mun gode maka da kamana ni ima da tsirrai irin Wannan masu albarka

A turawa Yan uwa su amfana dan Allah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!